
Tsohon me magana da yawun Atiku Abubakar a zaben shekarar 2019, Segun Sowumi ya kaiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ziyara.
Ya bayyana hakane ta shafinsa na WhatsApp inda yace ya kai mai ziyarar ne a ranar Sallah ta 3.
Yace kuma sun yi maganganu masu Amfani sosai.