Friday, July 17
Shadow

Tsohon Ministan Tsaro, Muhammad Badaru ya musanta Rahotan cewa zai koma jam’iyyar ADC

Tsohon Ministan tsaro, Muhammad Badaru ya musanta Rahotannin dake yawo cewa, zai koma jam’iyyar ADC.

A wata sanarwa da ya fitar ta bakin me magana da yawunsa, Safwan Sani Imam ya bayyana cewa rahotanni shirin komawarsa ADC ba gaskoya bane.

Yace shi har yanzu dan jam’iyyar ADC ne wanda dashi aka kafata.

Yayi kira ga jama’a da su yi watsi da rahotannin dake cewa zai koma jam’iyyar ADC.

Karanta Wannan  APC ta zargi Gwamnatin Kano da ciyo bashin Dala Miliyan 6.6 daga ƙasar waje tare da neman bahasin yadda aka yi da kuɗaɗen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *