Friday, December 5
Shadow

Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan na shirin komawa jam’iyyar ADC

Rahotanni sun bayyana cewa, tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan na shirin komawa jam’iyyar ADC.

Wasu majiyoyi ne suka fadawa kafar Punchng hakan a asirce daga jam’iyyar ADC din saboda basu da ikon yin magana da yawun jam’iyyar.

An jima dai ana rade-radin cewa, tsohon shugaban kasar zai tsaya takarar shugaban kasa a 2027 amma shi bai fito ya tabbatar da hakan a hukumance ba.

Karanta Wannan  An min Wahayi cewa, za'a yi yunkurin kkashe shugaban kasa ta hanyar bashi guba amma zai tsallake, sannan wani gwamna zai muttu a 2025>>Inji Fasto Ayodele

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *