Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya kaiwa shugaban jam’iyyar ADC, David Mark ziyara a gidansa dake Abuja.
Rahotanni sun ce sun tattauna muhimman batutuwa.
Wannan ziyara tasa dai ta jawo muhawa me zafi.