Friday, December 5
Shadow

Tun kamin Muyi aure na gayawa matata ni harkata karkar matace kuma tace min ta amince, dan haka me zaisa yanzu ta dawo tana zhaghina?>>Inji Gfresh

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, tun kamin su yi aure ya sanar da matarsa cewa harkarsa yawanci harkar matace kuma tace ta amince.

Yace amma abin takaici shine yanda a yanzu ta dawo tana zaginsa, yace kuma tana ma yi a bainar jama’a.

Yace dan haka ana ta kiransa akan ya mayar da ita amma gaskiya shi ba zai iya sake zama da ita ba, yace yana mata fatan Alheri.

Yace kuma ba zata taba samun miji kamarshi ba saidai idan balarabe ko Bature zata aura.

Karanta Wannan  Tambuwal ya zargi APC da kawo rashin jituwa a cikin jam'iyyun Adawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *