Thursday, March 5
Shadow

Tun tuni ya kamata in kawo Khàrì Najeriya amma na bari sai ranar Kirsimeti ne dan ya zama kyautar Kirsimeti>>Inji Trump

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, tun tuni ya kamata ya kai Najeriya hari, watau Rana Laraba.

Amma yace ya jinkirta sai ranar Kirsimeti ne dan harin ya zama waa kyauta ta musamman.

Ya bayyana hakane ranar Laraba, Kwana daya bayan kai harin Sokoto da Kwara wanda rahotanni suka ce ba kan ‘yan Tà’àddà ya fada ba.

Karanta Wannan  Ba zai yiyu Mutum yana PDP kuma yace yana tare da hadakar jam'iyyar ADC ba, saidai mutum ya zabi daya>>Inji Gwamnan Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *