Alhaji Haruna Sharu, wanda shine shugaban rukunin gidajen Sharu ya bayyana cewa tunda shuwagabanni sun ki jin wa’azin da ake musu, mafita data rage itace a fito a musu zanga-zangar.
Ya bayyana hakane a yayin da aka tambayeshi ra’ayinshi kan zanga-zangar sa ake shirin yiwa shuwagabanni a Arewa.
Ra’ayoyi sun banbanta kan yi ko jinkirta Zanga-zangar da matasa suka shirya kan taadar rayuwa.