Monday, October 5
Shadow

Wallahi Duk wanda yace an ga watan Radana jiya, Talata Qarya yake ko wanene>>Inji Wanan masanin Faslsafan

Wani dake ikirarin sanin Ilimin Falsafa ya bayyana cewa duk wanda yace an ga watan Ramadana jiya, Talata Qarya yake.

Yace ko da watan ya fito kwayar ido ko na’ura bata isa ta ganshi ba.

Karanta Wannan  Shaida ya gayawa kotu cewa Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello bashi da hannu a maganar siyan gidan Naira Miliyan dari biyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *