
Malam Abdulfatahi Sani Tijjani ya bayyana cewa, Idan ya rubutawa Sheikh guruntum Larabci shafi daya babu wasali ya karantashi babu matsala ya yadda ya zama malaminsa.
Ya bayyana hakane a wajan wani Karatu da ya gabatar inda yake kalubalantar malamai dake goyon bayan Malam Lawal Triumph.