Wednesday, March 25
Shadow

Wani Abokin Tauraron mawakin Najeriya, Burna Boy ya kara tabbatar da cewa mawakin ya musulunta

Wani Abokin Burna Boy ya tabbatar da cewa ya musulunta.

A baya dai an ta yada cewa, Burna Boy ya Musulunta, Inda aka ga Bidiyonsa yana fadar hakan.

Saidai da yawa sun rika yin shakkar hakan.

A yanzu na kusa da Burna Boy din me suna, Rahman Jago ya wallafa Bidiyon Burna Boy yana Zikiri ga Allah.

Sannan ya kara tabbatar da cewa mawakin ya musulunta.

Karanta Wannan  An samar da Dala $180,000 dan gina masallaci a matsayin sadaqatul Jariya ga Abokin Anthony Joshua da ya rasa rayuwarsa a Hadarin motar da suka yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *