Tuesday, May 19
Shadow

Wani Abokin Tauraron mawakin Najeriya, Burna Boy ya kara tabbatar da cewa mawakin ya musulunta

Wani Abokin Burna Boy ya tabbatar da cewa ya musulunta.

A baya dai an ta yada cewa, Burna Boy ya Musulunta, Inda aka ga Bidiyonsa yana fadar hakan.

Saidai da yawa sun rika yin shakkar hakan.

A yanzu na kusa da Burna Boy din me suna, Rahman Jago ya wallafa Bidiyon Burna Boy yana Zikiri ga Allah.

Sannan ya kara tabbatar da cewa mawakin ya musulunta.

Karanta Wannan  Bidiyon Namiji nawa Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Fiddausi Yahya Kwalliya ya jawo cece-kuce inda mutane ke tambayar wai dama namiji ne ke musu kwalliya?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *