Friday, December 26
Shadow

Wani bawan Allah ya baiwa Amani Kyautar Naira Miliyan 2, Fadila H Aliyu ta sha Alwashin riketa

Tauraruwar kafafen sada zumunta, Fadila H. Aliyu tasha Alwashin daukar Amani dan ta riketa.

Tace da na kowane inda ta bayyana cewa zata rike Amani har ta girma ta zama ta gari.

Hakan na zuwane bayan da aka bayyana Bidiyon tsiraici wanda aka ce na Amanine amma ta fito ta karyata.

Fadila tace bayan sanar da aniyarta ta rike Amani, an samu wani ya bata kyautar Naira Miliyan 2 ta ja jari.

.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mazan Najeriya kuwa Allah ku daina Aikomin da sakon cewa kuna sona, Bature nake son in aura, Farar Fata, wanda zai kaini kasarsu>>Inji Wannan baiwar Allahn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *