Monday, April 21
Shadow

YANZU-YANZU: Jam’iyyar SDP ta fitar da sanarwar cewa ta gano Gwamnatin APC na shirin kama Malam Nasiru El-Rufai

Jam’iyyar SDP ta fitar da sanarwar cewa ta gano Gwamnatin APC na shirin kama Malam Nasiru El-Rufai

Wannan dai ya faru ne sakamakon yadda jama’a ke dafifi suna ficewa daga APC.

SDP ta ce ana son a kama El-Rufai da wasu jiga-jigan jam’iyyar ne domin tsorata jama’a su daina ficewa daga APC

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Mutane 243,000 sun daina biyan kudin talabijin ta DSTV a Najeriya saboda tsadar rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *