Wani matashi kenan daga cikin garin Bauchi, yayin da ya hau kan karfen wayar salula yace ba zai sauko ba sai Dr. Bala Wunti ya yarda zai yi takara.

Karshe dai ance ya sauko ko a dirka masa bullet…
Ya sauko din kuwa….
Barr Abdul-hadee Isah Ibrahim