Friday, December 5
Shadow

Wani ya samo yadin da Wike yaje dashi wajan soja AM. Yerima yana sayarwa

Wani ya nemo yadin da Wike ya saka ya je wajan sa suka sha Dambarwa da Sojan ruwa Yerima a Abuja.

Ya wallafa yadin yana neman masu saye.

https://twitter.com/Baash_Kano/status/1988640760170705098?t=p0B801MnE1XzUjIN2hX3MA&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda Dan kasar Equatorial Guinea da yayi lalata da mata 400 ya gurfana a gaban kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *