Shahararriyar ‘yar Tiktok, Alpha Charles wadda labarai suka watsu sosai cewa, Abokin burminta, watau G-Fresh Al-Amin zai aureta ta fito tace ya fasa.
Ta bayyana hakane a wani bidiyo dake ta yawo a kafafen sada zumunta.
Charles tace ita yanzu abin tausai ce saboda ta sha maganin mata gashi ango G-Fresh Al-Amin yace ya fasa, dan hakane ta yi kiran cewa, idan akwai wanda ya shirya ya fito su yi aure.
Saidai ta bayar da sharadi wanda za’a iya ji a bidiyon kamar haka: