Thursday, September 10
Shadow

Gwamnan Jihar Bauchi ya mika yaran da aka sace daga Bauchi zuwa Anambra hannun iyayensu

Yaran da aka sace daga jihar Bauchi su 3 zuwa Jihar Anambra an mika su hannun iyayensu bayan kubutar dasu.

A shekarar 2024 ne dai mutumin da ake zargi ya sacesu.

Kwamishinan ‘yansandan jihar Bauchi, Auwal Musa ne ya mika yaran ga gwamna Bala Muhammad na jihar ranar Laraba.

Daga nan ne shi kuma gwamnan ya mika su hannun iyayensu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sojan Najeriya yayi gargadin cewa ida aka sake aka kori Sojan Ruwa, AM. Yerima daga aiki, za'a ga abhinda Zhasuyi a kasarna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *