Wannan hoton ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga wani matashi yana daukar hoto yayin da ake Sallar Idi.
Hoton ya nuna maza da mata a yamutse a waje daya ana Sallah sannan wasu na cewa ma ba’a daidaita sahu ba.
Hoton ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta.
[…] A ranar Sallah dai wani hoton matashi da yaki yin sallar ya tsaya daukar hoto yayin da ake ruku’u ya dauki hankulan mutane inda aka rika kiransa da Shedan. […]