Wednesday, September 2
Shadow

Majalisar Tarayya ta amince da kafa sabbin jami’an tsaro masu Yaqi da hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba

Majalisar tarayya ta amince da kafa hukumar jami’an tsaro wanda zasu yi yaki da masu hakar ma’adanai ba bisa qa’ida ba.

Yanzu sa hannun shugaban kasa za’a jira kamin kafa wannan hukuma da kuma sanin lokacin da zata fara aiki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tauraruwar Mawakiyar Najeriya, Tiwa Savage a Landan tana kallon yanda Arsenal ke nuna kofin Premier League da suka dauka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *