Hoton shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dauki hankula inda aka ganshi da wani dinki da mutane ke cewa sam bai masa kyau ba.
Wasu dai sun ce ya kamata a kama Telan da ya mai wannan dinki.