Tuesday, February 3
Shadow

Wannan Mahaucin ya dauki hankula bayan da yace yana cinikin Naira Miliyan 9.5 a kullun

Wani matashi yace ya je jihar Nasarawa kuma ya shiga kasuwa inda ya samu wani mahauci me suna Umaru Killani.

Matashin yace ya tambayi Umaru nawa yake yi a rana? Ya gaya masa cewa yana yin akalla Naira Miliyan 9.5 a kullun.

https://twitter.com/Samsonthegoat25/status/2003512535287497146?t=X5lL_lEOphbsEcE5UScVdg&s=19
Karanta Wannan  Hattara: Yawan Rantsuwa akan Qarya yana hana Haihuwa>>Inji Sheikh Haifan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *