Wasu matasa sun fito zanga-zanga a Kaduna kofar kotun tarayya da akewa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai shari’a.
Suna dauke da kwalaye dake cewa suna goyon bayan a hukuntashi.