
Shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, watanni 6 ya baiwa jami’iyyar ADC za’a ga ta watse ta lalace kowa ya kama gabansa cikin ‘yan Adawar.
Shugaban ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Daniel Bwala.
Yace Jam’iyyar ADC zata watsene saboda basu da alkinla.
Yace daga daga cikin ‘yan jam’iyyar ne da bakinsa ya bayyana cewa kowa so yake ya samu takarar shugaban kasa a jam’iyyar.
Yace dan haka ba zasu yi karko ba