Saturday, August 15
Shadow

Nima a Gabana an yi Laalata da Sadiya Haruna kuma da aurenta, munsha Kwana tare a Otal da ita kuma na taba zubar mata sa ciki>>Inji Hassan Make-Up

Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya bayyana cewa, Shima a gabansa an yi Laalata da Matar Gfresh Sadiya Haruna kuma da aurenta.

Yace kuma tasha kwana a dakin Otaldinsa idan ya shigo Najeriya.

Hassan Make-Up ya bayyana hakane a Bidiyon daya saki bayan da fada ya barke tsakaninsa da Sadiya Haruna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda wasu Yarbawa ke wata kalar Sallah da ba'a taba ganin irinta ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *