
Bayan sarki Sunusi na II ya isa ƙasar Saudiyya tare tawagar gwamnan Kano yanzu haka kuma sarki Aminu Ado Bayero ya kama hanyar Saudiyya domin cika wasiyyar Marigayi Alh. Aminu Dantata na cewa idan ya rasu shine zai masa Sallah.
Cikakken rahoto na nan tafe
A Dimokuraɗiyya