Friday, March 6
Shadow

Wata Sabuwa: An fara Kiraye-Kirayen a kori sojan daya tare Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesome Wike daga aiki

Wasu musamman masu goyon bayan Ministan babban Birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike sun fara kiran a kori sojan ruwa da ya tare ya hana Ministan shiga wani fili a Abuja.

Masu kiran dai na ganin abinda sojan yayi ya sabawa dokar kasa da kuma hana hukuma yin abinda ya dace.

Sojan dai ya hana Wike Shiga wani fili ne a Abuja inda yace umarni aka bashi.

Dole Wike ya fasa shiga filin inda ya tafi yana zage-zagi.

Karanta Wannan  Hankalin 'yan Kudu ya tashi sosai suna fadar ashe satar mai zai kawo ku? Bayan da aka bayyana Jihar Rivers a matsayin inda sojojin Amurka zasu sauka idan sun zo Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *