Wednesday, January 15
Shadow

WATA SABUWA: Masu Shaidar Ɗan Ƙasa Ta NIN Ne Kaɗai Za Su Samu Shinkafa Mai Rangwamen Farashi Ta Gwamnatin Tarayya

Masu Shaidar Ɗan Ƙasa Ta NIN Ne Kaɗai Za Su Samu Shinkafa Mai Rangwamen Farashi Ta Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Najeriya ta ce ma’aikatan gwamnati waɗanda suke da lambar ɗan ƙasa ta NIN ne za a bai wa damar sayen shinkafar da gwamnatin za ta sayar a farashi mai rahusa.

Ministan Noma, Abubakar Kyari ne ya sanar da hakan, inda ya ce hakan zai taimaka wajen rage ci da zuci da kuma sayen abincin a kasuwa da ma rage tsadar abincin a kasuwannin Najeriya.

Ministan Noma Abubakar Kyari, ya ce buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50 za a sayar a farashin Naira 40,000 a cikin shirin gwamnatin na rage raɗaɗin tsadar kayan masarufi.

Karanta Wannan  Hotuna:Kalli yanda Rahama Sadau ta kaiwa Halima Atete ziyara

Menene ra’ayinku?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *