
WATA SABUWA: Na Rantse Da Kùŕ’anì Zarģìn Da Ďan Bèllo Ýa Yi Wà Shèik Balà Lau Gaskiýa Nè, Inji Mawallafin Jaridar Wikki Times
Dan jaridar ya kaea da cewa “ina da shaidu da Hlhujja akan Sheik Bala Lau, idan ƙarya muke yi masa ya fito ya rantse da Ķur’ani. Kuma ba na tsòron kamu”.