
Tsohon shugaban NIMASA, Dr Bashir Jamoh ya bayyana cewa, Har yanzu tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai dan APC ne.
Ya bayyana hakane a zantawa da manema labarai a Kaduna
Yace El-Rufai a hukumance bai bar jam’iyyar APC dan haka ko da an ganshi yana alaka da wasu jam’iyyu, to har yanzu yana jam’iyyar APC.