Saturday, November 14
Shadow

Wata Sabuwa:Har yanzu El-Rufai na tare damu, Dan APC ne>>Inji Bashir Jamo

Tsohon shugaban NIMASA, Dr Bashir Jamoh ya bayyana cewa, Har yanzu tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai dan APC ne.

Ya bayyana hakane a zantawa da manema labarai a Kaduna

Yace El-Rufai a hukumance bai bar jam’iyyar APC dan haka ko da an ganshi yana alaka da wasu jam’iyyu, to har yanzu yana jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Zan mayar da matatar man fetur dina me fitar da ganga Miliyan 1.4 na man fetur kullun maimakon ganga 650,000>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *