Ku Shirya Fuskańtar Wahalar Mań Fètur Fiye Da Wańda Ake Ciki A Yanzu, Sakon Kamfanin NNPCL Ga ‘Yan Nąjeriya
Mataimakin shugaban kamfanin NNPCL, Mista Adedapo Segun ne ya bayyana hakan, a wata hira da aka yi da shi a talabijin, kamar yadda jaridar The Punch ta rawaito.
Me za ku ce?