Saturday, January 3
Shadow

Wutar lantarkin Najeriya ta samu matsala

Rahotanni sun bayyana cewa, Wutar Lantarkin Najeriya ta samu matsala.

Wannan dai shine karin farko da aka samu matsalar wutar a watan Maris.

Karanta Wannan  Darajar hannun jari da Dala sun sake faduwa a Amurka saboda Trump

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *