Ya Bude Shagon Siyar Da Yajin Daddawa Bayan Ya Kammala Digiri A Jami’ar Bayero.

Bayan kammala karatunsa na digiri daga jami’ar Bayero ta Kano bai tsaya jiran aiki ba ya buɗe shagon siyar da yajin daddawa a zamanance.
Yanzu haka ya dauki ma’aikata a kasansa. Inda shagon nasa yake akan titin gidan zoo dake Kano.
Ya kamata matasa su yi koyi da shi.
Daga Dr.Yak’S