Thursday, July 30
Shadow

Bidiyon Sule Naci da Sayyada Sakina

Wannan ne Bidiyon Sule Naci da Sayyada Sakina da ya jawo cece-kuce sosai da zazzafar Muhawara a kafafen sadarwa.

@celentaraba3354

@Dan_Baiwan_Taraba🌍 @💔celen ❣️taraba ♥️ibb🌹 @Be Camper Sleeper @💔celen ❣️taraba ♥️ibb🌹

♬ original sound – 💔celen ❣️taraba ♥️ibb🌹

Me Dina collection ta zargi cewa da gangan Sule Naci ya saki Bidiyo Nanaye da suka yi da Sayyada Sakina dan ya bata mata suna.

Tace dan yaga tana daukaka tana yabon Nana Fadima(AS) shiyasa ya mata haka

Dan haka tace zata dauki matakin Shari’a a kansa sai ta kwatarwa Sayyada Sakina hakkin bata suna da ya mata.

Ga wadanda basu sani ba, An san Sayyada Sakina da Yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Kwatsam sai aka ga Bidiyon nanaye da waka da barkwanci da suka yi ita da Sule Naci suna tattaba juna.

Karanta Wannan  Ku zabeni, na yi Alkawarin wa'adi daya kawai zan yi in sauka>>Peter Obi

Rahotanni sun ce Sule Naci ne ya fitar da Bidiyon wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai kowa na bayyana ra’ayinsa.

Wasu na ganin cewa Sule Naci bai kyauta ba, wasu kuma na ganin hakan ba komai bane, wasu na zargin cewa sun dade da daukar Bidiyon amma bai sakeshi ba sai yanzu

Tuni dai Sule Naci ya fito ya bayar da hakuri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *