Monday, April 6
Shadow

Ya fita yawon shakatawa da budurwar sa ya mata wayau ya karbi wayarta ya gudu

Ana zargin wannan matashin da fita yawon shakatawa da Budurwarsa amma sai ya mata wayau, ya karbi wayarta ya tsere.

Kawar budurwar ce ta fito ta wallafa hotonsa inda take neman a taimaka a yada ko za’a gano wanda ya sanshi.

Karanta Wannan  Duk da yake nasan cewa tsare-tsaren gwamnatina sun jefa 'yan Najeriya cikin Mawuyacin hali amma kasar ba zata dore ba da an ci gaba da biyan tallafin man fetur>>Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *