Friday, September 25
Shadow

Sheikh Nura Khalid ya yi magana kan barin Musulunci da dansa yayi

A yayin da ake ta cece-kuce kan Barin Musulunci da dan Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid me suna Ibrahim yayi.

Malam yayi raddi kan maganar.

Saidai bai fito yayi maganar kai tsaye ba.

Yace ne ana fatan idan wata masifa ta fito ta fada a gidansu

Sannan yace amma masu musu irin wannan fatan Masifar suna musu fatan su kada Allah ya jarabesu da mafi kankantar Masifa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda dubban mutane ke tururuwar shiga Jirgin ruwan da faston nan na kasar Ghana ya gina da yace ranar Kirsimeti za'a yi tashin Qiyama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *