Wednesday, December 11
Shadow

Yadda ake aya mai sugar

AYA MAI SUGAR

INGREDIENTS :-
▪Aya Kofi 4
▪Sugar Kofi Biyu
▪Gishiri Karamin Cokali
▪Flavour Karamin Cokali

Method:

Ki surfa aya ki wanke ta tas, ki xuba a tukunya ki soyata har sai kinga ta soyu, ki ajeta a side.

Ki zuba sugar 1 cup a tukunya da ruwa 1 cup da gishiri rabin karamin cokali ki dora a wuta ya dahu har sai sugar tayi danko ta fara kumfa sai ki zuba wannnan aya kina juyawa har sai ta hade. Ki juye a faranti. Ki dakko sauran sugar kiyi kamar na farko ki kuma xuba ita wannan ayar da kika sawa sugar da farko. In tayi ki juye a faranti ki zuba flavor ki juya.

Karanta Wannan  Tuwon madara mai kwakwa

Amfanin sa sugar sau biyu yafi haske ne in ba kya so kina iya sawa sau daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *