Ana gane sha’awar mace ta tashi ne ta hanyoyi da yawa kamar su:
Kan Nononta zai yi karfi, kuma nonuwan zasu ciko.
Gabanta zai jike ya kawo ruwa.
Muryarta zata kankance.
Wata ma shiru zata yi ba zata iya yin magana ba.
Zuciyarta zata rika bugawa da sauri.
Abinda ake cewa dan dabino ko dan tsaka, na gaban mace zai kumbura, ya mike.
Idanunta zasu kada su yi jaa.
Wadannan sune hanyoyin da ake gane sha’awar mace.
Saidai duka wadannan alamu na iya faruwa saboda wasu dalilai na daban ba sha’awa ba.
Misali, idan hankalin mace ya tashi ko taga wani abin ban tsoro, zuciyarta zata rika bugawa da sauri.
Hakanan kuka zai iya sa idonta yayi jaa ko hayakin girki, dadai sauransu.
Dan haka ba kawai da anga wadannan alamu bane suna nufin sha’awar mace ta motsa, ya danganta da yanayin da ake ciki.