Kayan Hadi da za’a nema
Kayan Hadi
*Surfafen gero
*Albasa
*Yeast
*Baking powder
*Oil
Method
Najika gero ya wuni da yamma na wanke na markaɗa saina rufe ya kwana da safe na tace ruwan saman na dafa wani geron rabin gwagwani na zuba akan markadan nasa albasa da yeast cokali (1) nasa baking powder na juya na rufe bayan 20minute ya tashi na dora kasko na soya yayi laushi sosai gaskiya kuma ku gwada
Ki gwada in Sha Allah za ta yi armashi