Friday, December 26
Shadow

‘Yan damfarar Yanar gizo su fi kowane irin bata gari yiwa Najeriya illa ta fannin tattalin arziki>Inji EFCC

Hukumar yaki da Rashawa da cin hanci a Najeriya, EFCC ta bayyana cewa, ‘yan damfarar yanar gizo, watau Yahoo Boys sun fi kowane irin bata gari yiwa Najeriya illa.

Me magana da yawun Hukumar, Dele Oyewale ne ya bayyana hakan a wata ganawa da manema labarai.

Karanta Wannan  Hukumar kula da birnin tarayya Abuja zata sake gina sabuwar Hukumar zabe me zaman kanta INEC, 'yan Najeriya da yawa sun ce wata hanyar bata kudi ce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *