Friday, December 26
Shadow

”Yan Kasuwar Abuja na kokawa da Harajin da ake karba daga hannunsu saboda sauraren Radiyo da kallin TV

‘Yan kasuwar Abuja na kokawa da karbar Harajin Kallon TV da sauraren Radio da ake karba daga hannunsu.

Daya daga cikin ‘yan kasuwar ne ya wallafa Rasit din karbar Harajin.

Ya koka da cewa, ta yaya za’a ce mutum ya biya Haraji saboda kallon Talabijin da Sauraren Radio?

Karanta Wannan  Hotunan dan shekaru 60 daya nemi auren 'yar shekaru sha shida sun dauki hankula, wasu dai sun ce kudi gareshi shiyasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *