Yan majalisar dokokin jihar Legas sun tsige shugaban majalisar, Mudashiru Obasa.
Jaridar PUNCH ta rawaito cewa an tsige Obasa ne bisa zargin aiyukan almundahana da cuwa-cuwa.
Tuni yan majalisar su ka maye gurbin Obasa da mataimakin sa, Lasbat Meranda.