Thursday, March 5
Shadow

‘Yan Najeriya da yawa na kokawa da cewa arhar farashin abinci ta yi yawa>>Inji Sanata Adams Oshiomhole

Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya na kokawa da arhar da kayan abinci suka yi inda suke cewa ta yi yawa.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yace Gwamnati ta yi alkawarin saukakawa talakawa rayuwa kuma ta yi hakan.

Karanta Wannan  An sake Kai wani mummunan hari jihar Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *