Wednesday, January 15
Shadow

‘Yan Najeriya na sukar mawaki Davido Saboda zargin Kawo Cryptocurrency da yasa suka tafka Asara

‘Yan Najeriya da yawa na sukar mawaki, Davido saboda zargin kawo Cryptocurrency da yasa suka tafka Asara.

Mawakin ya kawo Cryptocurrency me suna $Davido wanda saidai bayan da mutane da yawa suka saya, farashin coin din ya fadi.

Da yawa sun hau shafukan sada zumunta suna sukarshi.

Dama dai harkar kasuwancin Cryptocurrency na da matukar hadari.

Karanta Wannan  Irin Namijin da nake so shine wanda idan na tambayeshi Naira Miliyan 1 zai bani Miliyan 20>>Inji 'Yar Fim, Yvonne Jegede

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *