Monday, February 16
Shadow

‘Yan Najeriya na sukar mawaki Davido Saboda zargin Kawo Cryptocurrency da yasa suka tafka Asara

‘Yan Najeriya da yawa na sukar mawaki, Davido saboda zargin kawo Cryptocurrency da yasa suka tafka Asara.

Mawakin ya kawo Cryptocurrency me suna $Davido wanda saidai bayan da mutane da yawa suka saya, farashin coin din ya fadi.

Da yawa sun hau shafukan sada zumunta suna sukarshi.

Dama dai harkar kasuwancin Cryptocurrency na da matukar hadari.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano Ƙarkashin Jagorancin Shéikh Malam Aminu Ibrahim Daurawa Ta Kama Mawaƙin Kuma Jarumin TikTok Al’amin G-Fresh, ji dalilan da suka sa aka kamashi ciki hadda zargin yiwa Alkur’ani Mai Girma Izgili

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *