Monday, October 14
Shadow

Bidiyo: Sabuwar Rawar da gwamnan Osun yayi ta dauki hankula

Sabuwar rawar da gwamnan Osun, Ademola Adeleke yayi ta dauki hankula a shafukan sada zumunta.

Gwamna Adeleke ya shahara wajan rawa a guraren taruka da yake halarta.

Gwamnan dai kawu ne ga shahararren mawakin Najeriya, Davido.

A wannan karin ma ya sake taka rawar a wajan taron karrama mutane da jaridar Vanguard ta yi.

Kalli Bidiyon a kasa:

@gbaramatuvoice

Governor Adeleke Steals the Show with Dance Moves at the 2023 Vanguard Personality of the Year Awards, held at Eko Hotels and Suites, Victoria Island, Lagos. #GbaramatuVoiceTV #GbaramatuVoice #Adeleke #VanguardAwards #Lagos #trendingvideo #trendingtiktok #davido #Dance #Nigeria

♬ original sound – GbaramatuVoiceTV

Yayin da wasu ke yaba mai, wasu na ganin hakan bai dace ba a matsayinsa na gwamna.

Karanta Wannan  Daga cikin Naira Biliyan 13 da aka mana Alkawari na tallafi daga mutane daban-daban, Naira Biliyan 4.5 kadai suka shigo hannunmu>>Inji Gwamna Zulum

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *