Friday, December 5
Shadow

Yan Nijeriya Sun Soma Kira Da A Saki DCP Abba Kyari Domin Tunkarar ‘Ýan Bìndigaŕ Da Suka Addabi Yankunan Arewa

‘Yan Nijeriya Sun Soma Kira Da A Saki DCP Abba Kyari Domin Tunkarar ‘Ýan Bìndigaŕ Da Suka Addabi Yankunan Arewa.

Duba da irin yadda harkar tsàŕo ya tabarbare a kasar nan, hakan ya sanya hankulan ‘yan Nijeriya ya soma karkata kan jajirtaccen dan sandan nan DCP Abba Kyari, inda suke kira ga Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya sake shi, saboda amfanin da yake da shi a fannin tsaro.

Wasu sun bayyana hazikin dan sandan a matsayin wanda ya jajirce wajen kawo tsaro, kuma wanda yake bacci da ido daya saboda yaki da ta’addàñci, sannan yana da dimbin tarihi wajen yakar ‘ýàn bìndigà.

Karanta Wannan  Ji sunayen Gwamnoni 5 da zasu koma APC saboda goyon bayan sake zaben shugaba Tinubu a 2027

“A yanzu Nijeriya musammab yankin Arewa ke bukatar hazikan jami’an tsaro irin su DCP Abba Kyari, domin idan har Tinubu yana da burin ganin an magance matsalar tsaro to ya fito da Abba Kyari ya ga aiki da cikawa”, cewar wani masanin hakar tsaro, Sani Aminu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *