Friday, December 5
Shadow

Yanda me dafa babbar tukunyar Shinkafa ta Najeriya, Hilda Baci ta taka cikin tukunyar ta kuma wanke ta da Mofa ya jawo cece kuce

Hilda Baci dake dafa Tukunyar Shinkafa mafi girma a Duniya a Legas ta jawo cece-kuce bayan da aka ganta a cikin tukunyar tana takawa kuma tana gogeta da Mofa.

Wasu dai sun rika tambayar tsaftar hakan, amma wasu sun rika cewa mofar sabuwa ce, saidai wasu na tambayar kafarta fa?

Hakanan a gefe daya kuma an ga yanda aka rika wanke shinkafar kamin a dafata wanda ya jawo cece-kuce sosai.

https://twitter.com/OurFavOnlineDoc/status/1966594966362239433?t=zL0q97rMQdyw_tfINY7yVA&s=19

Hilda Baci dai na son shiga cikin kundin tarihin Duniya.

Karanta Wannan  Ba dan kìyàyyà ga wasu mutanene yasa aka yi yàkìn basasa ba>>Inji Tsohon Shugaban kasa, Yakubu Gowon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *