Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata data shekara 7 da ciki amma daga karshe ta haihu

Wannan wata matace data shekara 7 dauke da ciki amma daga karshe ta Haihu.

‘Yan uwa da abokan arziki sun taru inda ake ta mata barka.

Karanta Wannan  Tinubu ne zabina a 2027, Gwamnan Jihar Naija, Umar Bago

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *