Saturday, December 13
Shadow

‘Yansanda sun tarwatsa matasa a Zoo Road Kano da suka yi yunkurin fasa shaguna

Rahotanni daga jihar Kano na cewa, ‘yansanda sun tarwatsa matasa da suka yi yunkurin fasa shaguna a Kano dan yun sata.

Rahoton Daily Trust yace tuni aka fasa tagogin wasu daga cikin shagunan amma kamin akai ga yin satar jami’an tsaro sun isa wajan.

Saidai a wani bangare na garin kuma an samu zanga-zangar ta lumana.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Saboda Tsoron Allah Zai daina Tiktok, saboda matan aure suna ta bibiyarsa suna son ya aikata Alfasha dasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *